Al'adun Gargajiya
Yadda aka bar baya da ƙura a girmamawar da ka yiwa Rarara da digirin Dakta
<description>  Shirin Al’adunmu na Gargajiya tare da Nura Ado Suleiman a wannan makon ya sake waiwayar fagen Waƙa guda daga cikin fannoni masu tasiri a Adabin Harshen Hausa la’akari da gudunmawar waƙoƙin da kuma mawaƙan da ke rera su wajen bunƙasa harshen.   Tun cikin makon jiya masana da sauran jama’ar gari ke tofa albarkacin bakunansu akan karramawar  da wata Jami’a mai suna European-American University ta yi wa fitaccen mawaƙin siyasa a Najeriya Dauda Kahutu Rarara, wanda ta bai wa Digirin Girmamawa na Dakta.   Reshen Jami’ar da bayanai a yanar gizo suka nuna cewar hedikwatarta na ƙasar Faransa ne ta yi bikin Karrama mawaƙi Raran ne a Abuja, ranar Asabar, 20 ga watan nan na Satumba, taron da ya samu halartar wasu fitattun mutane.   Sai dai Kash! ‘yan sa’o’i bayan bikin da aka yi Jami’ar da ake alaƙanta da Turai da Amurka ta ce ba ta fa san zance ba, domin ba da yawunta aka miƙa wa fitaccen mawaƙin siyasar Digirin na Girmamawa ba, zalika dukkanin mutanen da suka yi iƙirarin alaƙanta kansu...</description>
Sannu a hankali sana'ar ƙira na shuɗewa a jihar Agadez ta Jamhuriyar Nijar
<description>  Shirin Al'adunmu na Gado na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda sannu a hankali sana'ar kira ke shudwa musamman ta ƴan Kabilar Abzinawa da ke jihar Agadez a jamhuriyar Nijar.   Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Abdullahi Issa.  </description>
Bikin cika shekaru 10 da fara Ranar Hausa ta Duniya - kashi na biyu
<description>  Shirin Al’adunmu na Gado a wannan makon ya ɗora ne akan Bikin ranar Hausa ta Duniya, bikin da yake mayar da hankali wajen bunƙasawa da faɗaɗa harshe da kuma al’adun Hausawa a fadin Duniya. A watan Agustan shekarar 2015 aka fara gudanar da wannan biki na ranar Hausa ta Duniya a Najeriya da sauran ƙasashen da ke da al’ummar Hausawa, bikin da sannu a hankali ya riƙa samun karɓuwa gami da faɗaɗa har zuwa wannan lokaci da ya shafe shekaru 10 cif.  </description>
Bikin cika shekaru 10 da faro bikin ranar Hausa ta duniya
<description>  Shirin Al’adunmu na Gado a wannan makon ya tattauna ne a kan Bikin ranar Hausa ta Duniya, bikin da yake mayar da hankali wajen bunƙasawa da faɗaɗa harshe da kuma al’adun Hausawa a fadin Duniya. A watan Agustan shekarar 2015 aka fara gudanar da wannan biki na ranar Hausa ta Duniya a Najeriya da sauran ƙasashen da ke da al’ummar Hausawa, bikin da sannu a hankali ya riƙa samun karɓuwa gami da faɗaɗa har zuwa wannan lokaci da ya shafe shekaru 10 cif.   Fitaccen ɗan Jarida daga Najeriya Abdulbaqi Aliyu Jari shi ne ya jagoranci assasa wannan rana mai muhimmanci ga Harshen Hausa.     Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Nura Ado Suleiman...............    </description>
Yadda ƴan Ƙabilar Zarma ko Zabarmawa suka yi baja kolin al'adunsu a Ghana
<description>  Shirin al'adun gargajiya na wannan makon tare da Abdoulaye Issa  ya yada zango ne a Ghana, inda a ‘yan kwanakin da suka gabata, ‘Yan Ƙabilar Zarma ko kuma Zabarmawa suka yi taron baja kolin al'adunsu karo na huɗu a ƙasar.    Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin......   </description>
Yadda zamani ke tasiri akan salon magana a tsakanin al'ummar Hausawa
<description>  Shirin 'Al'adunmu Na Gado' na wannan mako zai yi dubi ne akan yadda zamani ke tasiri kan salon magana ko 'Gagara Gwari' a tsakanin al'ummar Hausawa, musamman ma matasa. Masana wannan harshe da dattawa cikin al'ummar sun yi fashin baki akan dalilan da suka sanya wannan salo na zance wanda ke nuna ƙwarewar harshe ke neman ɓacewa, da gudummawar da kowane ɓangare ke bayarwa wajen wannan matsalar.  </description>
Yadda ƙabilar Tangale dake Bombe a Najeriya suka gudanar da bikin shekara-shekara
<description>  Shirin na wannan mako ya mayar da hankali ne aka wata al'adar al'umar Tangale dake jihar Gomben Najeriya wacce a shekara ke haɗo kan ɗaukacin al'uma na ciki da wajen ƙasar.   A alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.  </description>
Yadda al'adar bikin cika ciki ta jima tana cin kasuwa a ƙasar Hausa
<description>  Shirin na wannan mako ya yi duba ne kan al'adar nan da ta jima tana cin kasuwa a ƙasar Hausa, wato Sallar cika ciki da ake gudanarwa bayan Sallar layya.   Tsawon shekaru da wannan al’adar ta dore,ake kuma ci gaba da gudanar da ita a wurare da dama.   Al'ummar Hausa da dama a birane da karkara a duk ranakun tara da goma ga watan farko na shekarar musulunci  wato Muharram, sukan gudanar da azumin da kuma raya al'adar nan mai suna cika ciki wato dai sai kaci ka koshi kuma abinci mai dadi, wasu kan amfani da iya abinda suke da shi, yayinda wasu suke karawa da hidindimu.   Wani abin lura shine, yadda a yankunan karkara, idan wannan lokaci ya ƙarato, jama’a musaman mata na dukufa ne ɓangaren girki, inda a wajen gida yara matasa kan ɗora sanwa wasu lokutan su kan yi amfani da haka wajen raya al’adar nan da aka sani da  aci a cika ciki sannnan ga nishaɗi.    Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.  </description>
Tasirin al'adar ''Mai suna'' ko Takwara ga ƙabilar Kanuri a Jamhuriyyar Nijar
<description>  Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon ya mayar da hankali ne kan guda cikin al'adun Ƙabilar Kanuri can a kudu maso gabashin Jamhuriyyar Nijar, Al'adar da ake yiwa laƙabi da ''Mai suna'', al'adar da ke da matuƙar tasiri a cikin wannan ƙabila da ke da matuƙar yawa a ƙasashen Najeriya da Nijar da kuma Kamaru.   Al'adar ta Mai suna ko kuma takwara, na cikin al'adu masu matuƙar girma a wannan ƙabila da kuma ke da matuƙar tasiri wajen ƙarfafa danƙon zumunci tsakanin ƴan uwa.     Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.    </description>
Tasirin rubuce-rubuce wajen alkinta al'adun gargajiya
<description>  Shirin al'adun mu na gado na wannan rana ya mayar da hankali kan gudunmowar marubuta wajen adana gargaji da tsrain al'adu   Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Abdullahi Isa  </description>